Sun cakama wani matashi wuka a wuyansa a Dalilin Shirin Kwanacasa’in dayakeson asakashi
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un wani sabon alamari daya faru akan wani matashin Saurayi inda Allah ubangiji ya tsaresa inda ba Haka ba da yanzu Yana lahira an kasheshi sanadiyyar Shirin Kwanacasa’in na tashar arewa24.
Shidai matashin maisuna Musa Ahmad sun hadu dawani a Facebook maisuna Abubakar ya bayyana Masa cewar suna masu daukar jaruman Shirin Kwanacasa’in Dan Haka yakawo kudi naira dubu dari biyu N200,00 domin su sakashi acikin Shirin.
Inda akaita ciniki dai har akasamu daidaito aka tsaya akan kudi naira dubu saba’in N79,000 daganan suka tafi da gidansu Abubakar a matsayin zasuje domin yin wasu abubuwa kafin asaka acikin wannan shirin, Gadai cikakken bidiyon.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.