Allah sarki Duniya Mahaifin Hanifa Ya Fashe Da Kuka Lokacin da Yan Jarida Sukemai Tambaya akan kisan Hanifa

Allah sarki Mahaifin Hanifa ya fashe da Kuka lokacin da Yan Jarida Suka taru sunamai tambayoyi akan kisan yarsa maisuna Hanifa da malamin makarantarta yayi Mata.

Cikin bidiyon mahaifin Hanifa ya bayyana cewar wallahi an zaluncesa Kuma bazai taba yafe abinnan da akai Masa ba, kuma Yana rokon hukumar Yan sanda dasuyimai adalci a hukunta Wanda ya aikata wannan aikin dai dai da abinda yayima yarinyarsa.

Yanxu dai Haka malamin makarantarsu Hanifa dai Yana tsare agaban hukumar yansandan Jahar Kano domin gurfanar dashi gaban kotu ya girbe abinda ya shuka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button