Sabon Shirin film din Sani Danja Da Yakubu Muhammad Maisuna (Matan Alhaji)

Kamfanin 2effect mallakin sani Musa Danja da Yakubu Muhammad sun sake dawowa da sabon shirinsu maisuna (Matan Alhaji) Wanda zaifara zuwa acikin wannan sabuwar shekarar 2022.

Cikin wasu sababbin hotunan sani Danja da Yakubu Muhammad tareda amarensu ya matukar kawatar da mutane, kasancewar irin yadda sukayi shiga ta sababbin ma’aurata.

Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad sune Suka Shirya Shiri Mai dogon zango maisuna “Gidan Danja” a shekarar 2021, kasancewar yadda Shirin yasamu karbuwa awajan mutane yasa tashar arewa24 tafara nuna season 2 na (Gidan Danja)

Shirin (Gidan Danja) season dai an nunasa a tashar Sani Musa Danja da Yakubu Muhammad Dake Kan manhajar YouTube a shekarar 2021.

Ga Kadan Daga cikin bidiyon Sabon Shirin (Matan Alhaji)

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button