Tashin hankalin da jaruman kannywood Suka Shiga akan kisan Hanifa da malamin ta yayi Mata

Jaruman Kannywood mazansu da matansu sun koka Kan irin yadda akayiwa Hanifa Yar shekara 5 kisan gilla, inda Bincike ya tabbatar da malaminta ne yayi wannan danyen aikin.

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un tabbas wannan malamin daya Kashe Hanifa ya cancanci hukunci Mai tsanani domin wannan irin danyan aikin daya aikata akan yarinyar dabatajiba Bata ganiba akan son kudi da son abun duniya.

Bayan Kama malamin da abokin nasa daya tayashi wajan binne yarinyar da hukumar yan sandan Jahar Kano tayi ance har cikin makarantar da malamin ya binne gawar Hanifa acikin buhu, inda jami’an tsaro suka Tono gawar acikin wani buhu Bayan yayi gunduwa gunduwa da gawar ta Hanifa innalillahi.

Tabbas duk wani mutum Koda yakasance ba musulmi ba idan yaga irin yadda wannan akaina Hanifa kisan gilla dolene ya zubda Hawaye kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button