Tsohuwar Matar Dani Danja Mansurah isah ta fashe da Kuka Akan kisan Hanifa da malaminta yayi Mata

Innalillahi tsohuwar jarumar kannywood Kuma tsohuwar Matar sani Musa Danja Mansurah isah tafito cikin Kuka akan abun Bakin cikin Daya faru da karamar yarinya da bataji ba bata gani ba.

Mansurah isah ta bayyana cewar wallahi mutane yanzu Babu tausayi acikin zuciyarsu, Rayuwa ta lalace ace nakusa dakai Wanda ka dauki amanar Danka kabasa domin ya koyar dashine Amman ace shine zaiyi garkuwa da Danka harya bukaci kudin fansa daga baya Kuma ya kasheta

Tabbas wannan yakai rashin Imani domin su kansu hukumar Yan Sandan Jahar Kano sun matukar shiga damuwa Kan irin wannan ta’addancin da malamin Hanifa ya aikata akan karamar yarinya Yar shekara 5.

Mansurah isah acikin wani gajeran rubutu data sake sakawa a shafinta na Instagram bayan bidiyon ta bayyana cewar inda tanada matsayi a najeriya da wannan Mutumin acikin tsakiyar kasuwa za’a ratayesa shima yayi mutuwar wulakanci Kowa nagani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button