Allah sarki kalli video Hanifa na karshe kenan kafin malamin makarantarsu Ya Kasheta innalillahi

Haryanzu ana cikin jimamin akan irin rashin Imanin da malamin Hanifa ya aikata Mata na Kasheta har lahira batareda tayimai laifin komi ba innalillahi wa’inna ilaihi raji’un.

Haka zalika awani rahoto damuke samu jiya wanda daya daga cikin masu taimakawa shugaban Kasa muhammadu buhari wato Bashir Ahmad ya bada tabbacin cewar gwamnatin Jahar Kano tayi alkawarin hukunta wannan Mutumin akan irin ta’addanci daya aikatawa marigayiya Hanifa.

Anan Kuma munsamo wani gajeran bidiyo na marigayiya Hanifa inda take fadin “mubi dokoki mukare kanmu da lafiyarmu arewa24 takuce” tabbas mutanen dasuka kalli wannan bidiyon sanda suka zubda Hawaye ataredasu sabida Tausayin Hanifa Dakuma I Halinda iyayenta zasu shiga.

Ga cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button