Mahaifiyar Hanifa takai Hari Kan Wanda ya Kashe Mata Yar a ofishin Yan sanda dakyar aka kwacesa

Wani rahoto damuke samu akan mahaifiyar marigayiya Hanifa cewar a yayin data Isa ofishin Yan sanda dake Jahar Kano ita da mijinta mahaifiyar Hanifa tayi yunkuri Kan malamin Hanifa Daya kasheta inda tafara marinsa tareda dukansa.

Tabbas mahaifiyar Hanifa tana matukar cikin Tashin hankali da Bakin ciki wannan ne yayi sanadiyyar data yunkura tafara dukan makashin diyar tata sabida taji sanyi acikin ranta, inda dakyar hukumar yan sanda ta kwace malamin a hannun mahaifiyar Hanifa.

Tundai faruwar wannan lamarin alumar musulmi suke rokon gwamnatin Jahar Kano akan ta tabbatar ta yanke hukunci Mai tsanani akan Wannan Mutumin dayayi karamar yarinyar da bataji ba Bata ganiba hukunci dai dai da abinda ta aikata.

Shahararren mawaki dan najeriya Dake zaune a kasar jamus wato chizo 1germany yafito yayi zazzafan martani akan mutanen dasuke goyan bayan wannan malamin Hanifa Daya kasheta.

Inda yake fadin wasu makiya Allah da addinin musulunci sunfito suna goyan Mutumin dayayi kisan Kai wannan babban abun kunyane, Dan Haka yakamata Kowa ya sani idan bakada ya’ to kanada kanwa itama batafi karfin hakan ya faru da ita ba kaddarace Kowa da irin tasa.

Gadai cikakken videon

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button