Malaman Addini sunyi Kira da a Gaggauta yankewa Abdulmalik Wanda ya Kashe Hanifa hukuncin kisa

Wash malaman addinin musulunci a najeriya sunyi Kira da a yankewa Abdulmalik Wanda ya Kashe Hanifa hukuncin kisa da gaggawa.

Idan baku mantaba dai Hanifa ansamu rahotan yadda aka Kama Abdulmalik Wanda ya Kashe Hanifa bayan yayi garkuwa da ita na tsawon kwanaki arba’in dawani abu.

Malamai sunshiga cikin maganar inda suke rokon gwamnatin Jahar Kano tayi gaggawar yankewa Abdulmalik hukunci tunda ya amsa laifinsa Haka zalika anje har cikin makarantarsa inda aka tono gawar Hanifa a inda ya binneta.

Ga cikakken bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button