Masha Allah Kalli video Momee Gombe acikin sabuwar Motarta

Daya daga cikin jarumai Mata acikin masana’antar kannywood Momee Gombe kenan acikin wani sabon video data sake a shafinta na Instagram acikin sabuwar Motarta.

Momee Gombe dai tana daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Wanda sukai suna acikin shekarar 2021, tun bayan rabuwarta da tsohon mijinta mawaki Adam fasaha.

Ga masoya Momee Gombe Wanda suke bukatar kallon sabon shirinsa zaku iya ziyartar tasharta a manhajar YouTube maisuna (Momee Gombe TV) domin kallon sabon shirinta maisuna kwallah.

Ga cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button