Neman Mijin Aure a Twitter Yajawowa Jarumar kannywood Amal Umar zagin cin mutunci

Kamar yadda masu bibiyar shafin sada zumunta na Twitter Suka sani gwamnatin najeriya dai ta janye dokar kulle shafin datayi na tsawon watanni shida inda sai acikin watan junairun shekarar 2022 bayan wasu tsare tsare da sharuda da gwamnatin najeriya takafa Kamfanin na Twitter suka yarda sannan aka basu damar cigaba da aiki a kasar.

Wannan yasa manyan mutane sukai Farin ciki tareda godewa gwamnatin kasar na janye dokar Hana Twitter a kasar baki daya.

A gefe guda Kuma wani rahotone da daya daga cikin jaruman kannywood wato Amal Umar ta wallafa a shafin tiktok cewar tana Neman Saurayi, saidai wanna kalaman jarumar sun janyo Mata zagin cin mutunci awajan wasu samarin dandalin Twitter.

Twitter dai ya shahara a arewacin najeriya inda manyan mutane, hada da Yan Mata da samari suka mamaye, a gefe guda Kuma Twitter an bayyanasa a matsayin dandalin sada zumunta wanda ake matukar nuna rashin da’a a bangaren cin mutuncin mutane.

Yanxu dai ga cikakken bidiyon yadda lamarin ya kasance da Amal Umar.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button