A karon farko Adam a zango da Nura M Inuwa Da Umar m shariff sun hadu Bayan tsawon lokaci

Bayan daukar tsawon lokaci ba’aga hotunan wannan jarumai Kuma mawaka waje daya ba wato Adam a zango, Nura m Inuwa da Umar m shariff bayyanar hotunansu tareda bidiyoyinsu yasaka masoyansu acikin Farin ciki.

Adam a zango da Nura m Inuwa Amina junane a shekarun baya dasuka wuce saidai tun bayan tsawon wani lokaci aka daina ganin Adam a zango da Nura m Inuwa sai a wannan Karon inda Suka hadu acikin wata tafiya dasuke Kira (13*13 movement).

Cikin wannan tafiya akwai manya manyan mawakan Arewa acikinta kamarsu Dauda kahuta rarara, baban cinedu, Ali jita, Nura m Inuwa, Adam a zango, Fati nijar, el-muaz, Aminu Alan Waka, Aysher Humairah, producer Abubakar Bashir maishadda dadai sauransu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button