An kara Kashe wata karamar Yarinya Maisuna Asma’u a Jahar Kaduna innalillahi

A lokacin da ake jimamin mutuwar Hanifa yar shekara shida a Jahar Kano akan irin kisan wulakanci da malamainta yayi Mata, yanzu muke samun labarin Kashe wata karamar Yarinya Maisuna Asma’u a Jahar Kaduna.

Itadai Asma’u yar shekara 8 da haihuwa anyi garkuwa da itane a Jahar Kaduna inda masu garkuwa da ita suka bukaci kudin fansa daga wajan iyayenta naira miliyan 3, inda kwanaki arba’in da biyu kenan da kasheta bayan iyayen sun biya kudin fansa.

Kamar yadda Hanifa malamin makarantarsu ne ya saceta Haka zalika itama Asma’u makwabcinsu ne ya saceta a ranar 9 ga watan disamban shekarar 2021, innalillahi wa’inna ilaihi raji’un gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button