An sace Yusuf a makarantar da aka sace Hanifa innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Yanxu muke sake samun wani mummunan labari akan wani yaro maisuna Yusuf inda shima karantarsu Daya da Hanifa Wanda akayi garkuwa da ita daga baya Kuma aka kasheta cewar shima an sacesa tun shekarar 2021.

Mahaifiyar Yusuf lokacin datazo ta’aziya wajan mahaifiyar Hanifa take bayyana Mata cewar itama danta ansacesa tun shekarar data gabata wato 2021 Kuma makarantarsu daya da Hanifa.

Wannan labarin ya matukar sake tada hankulan alumma inda wasu suke rokon gwamnatin Jahar Kano data dauki babban mataki akan masu garkuwa da mutane Haka zalika malamai sunyi zazzafan martani akan cewar yakamata a yankewa Abdulmalik daya Kashe Hanifa hukunci da wuri wuri.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button