Mahaifiyar Hanifa ta fashe da Kuka lokacin da yan jarida suke Mata tambaya akan mutuwar yarta

Biyo bayan mummunan alamari daya faru da karamar yarinyar da batajiba Bata gani ba, Wanda malaminta yayi garkuwa da ita tsawon kwanaki arba’in dawani ba inda daga baya ya kasheta.

Saidai ko lokacin da aka Kama Abdulmalik Bayan ankaimai kudin fansa inda ya bukata tuni dai ya Kashe Hanifa wajan tsawon kwanaki ashirin dasuka wuce.

Acewarsa Hanifa taganesa wannan Dalilin yasa, ya yanke mummunan shawarar na cewar gwanda ya Kashe Hanifa duk da ya bukaci kudin fansa daga wajan iyayenta naira miliyan shida idan yaso bayan ya karbi kudin saiyaki bayyana musu inda yarinyar tasu take, tunda Daman ya kasheta.

Yan Jarida sunkai ziyara har inda mahaifiyar Hanifa take domin su jajanta Mata Haka zalika Kuma suyi Mata wasu tambayoyi akan irin yadda wannan mummunan alamari yakasance a tattare da ita a matsayinta na mahaifiyar Hanifa.

Gadai cikakken bidiyon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button