Bosho yayi zazzafan martani akan kisan Hanifa da Malamin Makarantarsu yayi Mata
Daya daga cikin jaruman kannywood Bosho yayi zazzafan martani akan Kashe Hanifa Yar shekara biyar da haihuwa wanda malamin makarantarsu yayi Mata.
Idan baku mantaba a Makon daya dagabatane jami’an tsaro Suka Kama malaminsu Hanifa Wanda ake zarginsa da garkuwa da ita, inda daga baya ya kasheta ta hanyar bata maganin bera, yakuma ansa laifinsa inda yanzu Haka yana tsare agaban hukuma.
Bosho shima yashiga sahun jaruman kannywood wanda sukayi Allah wadai da kisan da akayiwa Hanifa, bosho yasaki wani gajeran bidiyo inda zazzafan martani tareda tsinewa Abdulmalik shugaban makarantarsu
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.