Matar Shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta goyi Bayan Kashe makashin Hanifa Abdulmalik

Uwar gidan Shugaban Kasa muhammadu wato Aisha Buhari itama tagoyi Bayan Kashe Abdulmalik Kan irin ta’addanci daya aikatawa Hanifa Yar shekara biyar da haihuwa.

Wannan lamarin ya matukar tayarwa da alumma hankali kasancewar yadda malamin ya nuna rashin Imani wajan Kashe yarinya Yar shekara biyar dabataji ba Bata gani ba sabida son zuciya da son abun Duniya.

Har ila yau manyan mutane da manyan malamai dai sunzuba Ido suna jiran irin hukuncin da gwamnatin Jahar Kano Zata yanke akan wannan Mutumin maisuna Abdulmalik daya kashe Hanifa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button