Naziru Sarkin Waka yayi zazzafan Martani akan Malamin Daya Kashe Hanifa a Makarantarsa

“Daya daga cikin mawakan arewacin najeriya naziru Ahmad Wanda akafi sani da naziru sarkin Waka yafito yayi wani bidiyo inda yake kalubalentar jami’an tsaro Kan cewar, indai har Mai laifi zai iya fitowa gaban (camera) ya amsa laifinsa toh yakamata idan za’a yankewa mutum hukunci adinga nunawa alumma dominsu tabbatar”.

“Naziru Sarkin Waka ya Kara bayyana cewar tabbatar da cewar an haska bidiyon yadda ake yankewa masu garkuwa hukunci dai dai da abinda Suka aikata kokuma Yan fashi hukunci hakan ne zaisa mutane su Kara tabbatar da ana adalaci a Shari’ar da akeyi”.

Naziru Sarkin Waka ya Kara dace bayyana bidiyon yadda yan ta’adda suke fadin yadda suka aikata laifi, yakamata adinga Nuno lokacin da ake musu hukunci domin masu tunanin aikata irin wannan laifin sugani domin suga irin hukunci da ake yankewa hakan zaisa wasu subar aikata ta’addanci dasukeyi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button