Bayan Gurfanar da Wanda ya Kashe Hanifa a kotu sheik Abdullah Gadon kaya yayi zazzafan martani

Ajiyane litinin aka Gurfanar da Abdulmalik Tanko malamin dayayi garkuwa da Hanifa daga baya ya kasheta bayan ya bukaci kudin fansa har kimanin naira miliyan uku, inda jami’an tsaro sun kamasa lokacin dayaje daukar kudin fansar da iyayen Hanifa suka hada masa.

Saidai Bayan zama kotu na farko jiya litinin an sake daga karar har izuwa ranar 2/02/2022 Wanda za’a dawo domin cigaba da wannan karar da da akeyi Akan Abdulmalik Tanko shida abokinsa Wanda ya taimaka Masa wajan kisan Hanifa da wata Mata guda daya da ake zargi.

Yan najeriya sunaci gaba da Allah wadai akan rashin Imanin da Abdulmalik yayi wajan Kashe karamar yarinya Yar shekara biyar da haihuwa sabida son zuciya dakuma son abun Duniya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button