Yan Kannywood sun tabayin wani film Mai kama da abinda ya faru da Hanifa da malaminta ya Kashe

Wani korafi da jama’a sukeyi Kan cewar baikamata ace anayin kowani irin film ba, kasancewar yadda matsalar tsaro da ta’addanci sukai yawa a fadin arewacin najeriya.

Inda sarki Ali Nuhu yayi martani akan shafin dasukayi wannan korafin, da cewar a duk lokacin da kannywood sukayi film dinda zai amfani alumma da musulunci mutane basa fitowa su yabi wannan film din.

Amman duk lokacin dazai zama kannywood sunyi wani film dayazo da Yar matsala mutane saisu fito suyita mummunar magana akansa.

Ga cikakken rahoton bidiyon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button