A karon farko bayan dawowarta kannywood zainab Indomea da Adam a zango zasu fito a sabon Shiri

Daya daga cikin tsofaffin jarumai Mata na masana’antar kannywood zainab Indomea tadawo kannywood bayan shafe shekaru masu tsawo ba’ajin duriyar jarumar.

Wani sabon bidiyon Zainab Indomea da Adam a zango jiya ya wallafa a shafinsa na tiktok tareda Zainab Indomea inda aka gansu sanye da rigunan sabon film din Kamfanin adam a zango maisuna “Asin da Asin”

Duk Wani ma bibiyar masana’antar Shirya Fina finan Hausa Yasan kaf masana’antar Babu Wanda Zainab Indomea ta shaku dashi irin jarumi Adam a zango, wannan Dalilin yasa masoyan jarumar suke rokonta data dawo harkar film domin sudinga ganin fuskarta acikin sababbin Fina finan dasuke fitowa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button