Allah sarki cikin Kuka Wanda ya Kashe Hanifa ya bukaci kotu tayimai sassauci Akan hukuncin daza’amai

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un cikin Kuka da nadamar abinda ya aikata Abdulmalik Tanko ya bayyana cewar ya Fadi gaskiya lokacin da ake tambayarsa ne domin karya wahalar da kotu.

Cikin wani gajeran bidiyo da akeyiwa Abdulmalik Tanko tambayoyi ya bayyana cewar Koda ace Yan sanda Basu kamasa ba yayi niyyar Kai Kansa wajan Yan sanda domin tun lokacin daya aikata laifin yakasa samun nutsuwa da kwanaciyar hankali a tattare dashi.

Abdulmalik Tanko dashi da abokinsa Wanda ya tona Rami wajan binne Hanifa Dakuma Matar da akaso a hada baki da ita tunda farko dai yanzu Haka suna tsare agidan yari, inda za’a dawo kotu ranar 02/02/2022 domin cigaba da Shari’ar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button