Bantaba ganin abun tausayi ba dayakai irinna kisan yarinyar Nan Hanifa ba Daurawa

Sheik Daurawa ya bayyana cewar baitaba ganin abun tausayi irin kisan Hanifa ba, yayi martani Mai zafi akan irin kisan da Abdulmalik Tanko yayiwa Hanifa Yar shekara biyar da haihuwa.

Idan baku mantaba dai Hanifa anyi garkuwa da ita tun cikin watan dizembar shekarar 2021, Ina da taimakon jami’an tsaro Allah yasa aka Kama malamin makarantarsu dawani abokinsa da wata mata Kuma sun amsa laifinda ake tuhumarsu dashi, tareda Kai jami’an tsaro wajan dasuka binne Hanifa aka tono gawarta.

Yanxu Haka dai ana jiran Zaman kotu a watan 02/02/202 inda za’acigaba da Shari’ar Abdulmalik Tanko makashin Hanifa tareda wanda Suka taimakamai wajan aikata wannan ta’addancin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button