Zainab Sambisa da Mal Ali Kwanacasa’in sunyi zazzafan martani akan Kashe Hanifa da akayi

Biyu daga cikin jaruman kannywood Zainab Sambisa Dakuma Mal Ali nashirin Kwanacasa’in da ake nunasa a gidan talbijin na tashar arewa24 Suma sunbi sahun Wanda suka fito domin nuna rashin jindadinsu akan abinda yafaru da Hanifa.

Idan baku mantaba dai Hanifa anyi garkuwa da ita tun cikin watan dizembar shekarar 2021, Ina da taimakon jami’an tsaro Allah yasa aka Kama malamin makarantarsu dawani abokinsa da wata mata Kuma sun amsa laifinda ake tuhumarsu dashi, tareda Kai jami’an tsaro wajan dasuka binne Hanifa aka tono gawarta.

Cikin wani bidiyo da jaruman kannywood din suka Fitar, tareda Mika ta’aziyarsu izuwa wajan mahaifan Hanifa akan irin kisan da akayima yarsu kamar yadda zakuji acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button