A karon farko Amina Amal Tasaki Sabon video Bayan Tsawon Lokaci daba’a ganin fuskarta

Daya daga cikin tsofaffin jaruman kannywood Amina Amal Tasaki Sabon video ta a shafinta na Instagram bayan tsawon lokaci da jarumar ta dauka ba’a ganinta.

Amina Amal dai tsohuwar jarumace acikin masana’antar kannywood tayi Fina finai daban daban a shekarun baya dasuka wuce saidai jarumar andaina ganinta acikin Fina finan Hausa ne tun lokacin rikicinsu da Hadiza Gabon.

Saidai masoyan jarumar sun nuna matukar Farin ciki ganin sabon bidiyon da jarumar tasake a shafinta kasancewar yadda tadau tsawon lokaci ba’ajin labarinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button