Kalli Sabon video yadda Adam a zango ya Tara dubban mutane a Jahar kano domin gabatar da Wasa

Daya daga acikin manyan jarumai acikin masana’antar kannywood Kuma mawaki Adam a zango ya Tara dubban masoyansa a Jahar Kano domin gabatarda sabon wasansa.

Adam a zango mawakine Haka zalika duk lokacin wasu bukukuwa kamarsu bikin sallah karama, kokuma bikin sallah Babba jarumin yakan gudanar da irin wannan shagalin domin yasamu ganawa da masoyansa.

A wannan Karon dai Jarumin ya gabatarda sabon wasan sabuwar shekara acikin garin Kano tareda sauran wasu daga cikin mawakan Arewa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button