Kalli video Hanifa na karshe tana karatun Al-Qur’ani kafin a kasheta innalillahi

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un wani sabon bidiyon Hanifa kenan ya fita inda aka ganta tana rera karatun Al-Qur’ani Mai girma acikin Dakin mahaifiyarta.

Idan baku mantaba dai a Makon daya wucene wani maisuna Abdulmalik Tanko malamin Hanifa rundunar Yan sandan Jahar Kano Suka kamashi da laifin yin garkuwa da Hanifa daga bisani Kuma ya kasheta.

Inda Yanxu Haka dai Bayan amsa laifin nasa dayayi tareda Wanda suka taimakamai wajan kisan Hanifa, an gurfanar dasu agaban kotu inda alkali ya daga Shari’ar zuwa ranar 02/02/202 domin cigaba da yin Shari’ar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button