Allah sarki a karon farko Hafsat Idris ta bayyana mijinta na farko tareda yaranta

Hafsat Idris dau babbar jarumace acikin masana’antar kannywood Haka zalika tafito acikin Fina finai daban daban, Kuma tanada manyan Yan Mata har guda hudu inda ta aurar da guda daya daga ciki a shekarar 2021.

Daya daga cikin ya’yan hafsat Idris barauniyar ta bayyana bidiyon mahaifinsu a shafinta na tiktok cikin nishadi dajin dadi.

Mutane da dama sunyi mamaki ganin mijin hafsat Idris na farko tareda sauran ya’yansa, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla da idonku.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button