Innalillahi Ashe Haka jaruma Momee Gombe takeda kudi Kalli abun mamakin datayi awajan shagalin biki

Daya daga cikin manyan jarumai Mata a masana’antar kannywood Momee Gombe ta matukar girgiza mutane awajan bikin Daya daga cikin masu daukan hoto maisuna (kibadash photographer) Wanda ya gudana ajiya alhamis.

Jaruma Momee Gombe dai tana daya daga cikin manyan jarumai na masana’antar kannywood Haka zalika, jarumar tafara samun daukaka tun Bayan rabuwar Aurenta da mawaki Adam fasaha a shekarun baya dasuka wuce.

Wani bidiyon yadda jaruma Momee Gombe take Wasa da Kudade awajan Shagalin ya bawa mutane mamaki kasancewar yadda wasu sukema jarumai kallon basuda Kudade, saidai Momee Gombe tayi abin bajinta awajan wannan shagalin bikin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button