Wallahi bayan na Kashe Hanifa banyi gunduwa gunduwa da ita ba cewar Abdulmalik Tanko

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un idan Mai karatu Bai mantaba a Makon daya wucene rundunar Yan sandan Jahar Kano Suka Kama Abdulmalik Tanko da laifin garkuwa da Hanifa daga baya Kuma ya kasheta.

Inda hukumar Yan sanda tareda rakiyar Mai laifi Abdulmalik Tanko da abokinsa suka jagoranci Yan sanda zuwa cikin makarantar dasuka binne gawar Hanifa, inda aka tonota acikin buhu akayi Mata sutura tareda zuwa a binneta kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Acikin wata Hira da gidan radio VOA Hausa sukayi da Abdulmalik Tanko ya bayyana cewar Shi baiyi gunduwa gunduwa da Hanifa ba kamar yadda mutane suke fada, hasalima shiyasa ya Fadi gaskiyar abinda ya faru domin kotu tayi Masa adalaci.

Abdulmalik Tanko ya Kara bayyana cewar Koda ace hukumar Yan sanda basu kamashi ba Daman yayi niyyar Kai Kansa domin akamashi ayimai hukunci domin abinda ya aikata Shi Kansa Yana damunsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button