Wallahi Nomisgee wakilin shaidan ne – cewar Ali Imam innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Daya daga cikin masu wakokin hip hop arewacin najeriya Kuma ma’aikaci a tashar talbijin na arewa24 wanda yake gabatarda Shirin zafafa goma yasha caccaka daga bakin wani maisuna Ali imam a shafin Facebook.

Acikin wani rahoto da Tashar Duniyar kannywood ta wallafa, Ali imam dai ya taba Kiran nomisgee da wakilin shaidan a shekarar 2020 data gabata, saidai Bayan Hira da jaridar BBC Hausa tayi da nomisgee a jiya alhamis 27/01/2022 Ali imam ya sake Kiran nomisgee din da wakilin shaidan.

Saidai faruwar wannan lamarin dai yafara sakawa mutanen cewar kodai akwai wata akasa ne tsakanin nomisgee da Kuma Ali imam shiyasa yake kiransa da wannan mummunan sunan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button