Wata Sabuwa Tsakanin Adam a zango da Junaidiya Gidan Badamasi

Daya daga cikin jaruman kannywood Adam a zango da Junaidiya zasu fito acikin wani gagaremun sabon Shiri na Kamfanin Adam a zango maisuna “Asin da Asin” mallakin Kamfanin (prince zango Nigerian Limited)

Tun bayan dakatar da Shirin maisuna farina Wata Adam a zango a karon farko ya Shirya tsaf domin sake kawowa masoyansa Sabon shirinsa Wanda zaitaka rawa shida Meera shuaib wanda akafi sani da Junaidiya Gidan Badamasi.

Yanxu Haka zakuga yadda ake daukar wannan sabon Shirin na Adam a zango, Haka zalika Shirin zaifara zuwa muku a tashar Adam a zango dake Manhajar YouTube.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button