A karon farko Salma Kwanacasa’in ta bayyana sabon video ta tun Bayan cireta daga Shirin

Daya daga cikin manyan jaruman dasuke taka rawa a Shirin Kwanacasa’in shiri Mai dogon zango salma wanda yake zuwa a tashar arewa24 duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare ta bayyana sabon bidiyonta.

Idan Mai bibiyar Shirin Kwanacasa’in zaigane cewar dai anyi sauyin jarumar datake taka rawa a matsayin Salma inda yanzu aka maye gurbinta dawata mawakiya maisuna “mufeedah” inda masoya wannan shirin sukaita korafi akan abinda mahukunta Shirin Suka aikata.

Saidai daraktan Shirin Kwanacasa’in Salisu T balarabe yafito yayi bayani cikin wata Hira da gidan jaridar BBC Hausa, ya bayyana cewar lokacin dazasu Fara daukar cigaban Kwanacasa’in sun tuntubi Salma inda ta bayyana musu cewar bazata samu damar cigaba da fitowa acikin Shirinba.

Salma tafadawa daraktan Shirin hakane Kuma ta bayyana hakan badaga itaba bane daga mahaifantane wannan shine rashin ganin jarumar acigaban Shirin, ayau Kuma jarumar ta wallafa wani sabon bidiyonta kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button