Allah sarki a karon farko Babbar Yarinyar Hafsat ta haifi ya’ Mace ansaka Mata tunan Hafsat

Alhamdulillah daya daga cikin manyan jarumai Mata na masana’antar kannywood hafsat Idris tasamu jika mace, inda aka sakawa wannan yarinyar sunan Hafsat Idris.

Idan baku mantaba a shekarar data gabatane dai akayi auren daya daga cikin ya’yan jaruma hafsat Idris, inda yasamu halartar manya da kananan jarumai daga cikin masana’antar kannywood.

Saidai a wannan lokacin wasu daga cikin masoyan hafsat Idris dakuma wasu daga cikin jarumai sunyi mamakin cewar hafsat Idris tana da babbar yarinya budurwa datakai munzalin aure domin kuwa babu wanda zai kalli hafsat Idris yace tanada yarinya Babba mace Haka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button