Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Mummunan halin da Sadiya Haruna tashiga ciki a daren jiya

Daya daga cikin Mata masu Saida maganin gargajiya dasuka shafi na karfin maza dana gyaran Amarya da Yan Mata sadiya haruna tashiga mummunan hali acikin daren jiya.

Duk Wanda yake bibiyar shafukan sada zumunta Kama daga Instagram zuwa tiktok yasan wacece sadiya haruna kasancewar yadda ta shahara awajan Saida maganin Mata.

Ajiyane dai Bayan tashi daga shagonta da misalin karfe takwas saura dai sadiya haruna tashiga Mota inda ta bayyana taga wasu mutane sunzo ta bayanta inda taji daya daga ciki yana cewa a watsa Mata, a cewarta acid akaso a watsa Mata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button