Kalli cikakken videon yadda ake daukar cigaban Shirin labarina zango 5
Kamar yadda masu bibiyar Shirin labarina a tashar arewa24 duk Ranar juma’a da misalin karfe takwas na dare, idan zaku iya tunawa Shirin labarina ya kare a zango na hudu Kashi na 13.
Inda darakta Mal Aminu Saira yabada sanarwar cewa Shirin ya kare a zango na hudu Kashi na 13, zasu tafi hutun wani lokacin damin samun damar daukan zango na biyar.
A jiyane muka samu wani gajeran bidiyo dayake nuna yadda ake daukan cigaban Shirin labarina, wanda Ummi masoyiyar lukman ta daura a shafinta na tiktok domin masoyanta sugani Susan cewar ananan ana daukar cigaban Shirin.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.