Wani matashi Maisuna john ya Musulunta sanadiyyar kallon Shirin izzar so dayakeyi yakoma Umar

Masha Allah ayaune muke samun wani labari da dumi duminsa inda wani matashi Maisuna john ya karbi addinin musulunci sanadiyyar kallon Shirin izzar so dayakeyi.

Duk Wani Mai kallon Shirin izzar so dai zaigane yadda labarin shirin yasha Bam Bam da irin sauran labaran fina finan Hausa, domin Shirin izzar so shiri ne wanda aka ginasa akan addini gaskiya da rikon Amana.

Zakuga cikakken bidiyon yadda john yake karbar kalmar shahada lokacin dayake karban musulunci acikin wannan bidiyon dayake kasa kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button