Allah sarki Rayuwa kalli yadda wata budurwa tasake video batsa innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Tabbas maganar malamai akan tiktok gaskiya ne domin tiktok yazama wajan aikata Abubuwan dasuka sabawa addinin musulunci sosai musamman yadda Yan Mata suke aikata Abubuwan da baidace ba.

Wani bidiyon wata budurwa kenan da Ayaba acikin bakinta, saidai yanayin yadda take Wasa da ayaban zakagane abinda wannan budurwa take nufi domin hakan na nuni da batsa ne amman wannan budurwa Bata duba kanta a matsayinta na musulma ba take aikata wannan abun.

A kwanakin baya dai wani Wanda ake Kira da malam critics a shafin tiktok ya roki minista sheik Pantami da a rufe manhajar tiktok a najeriya domin hakan Yana lalata tarbiyar ya’yan musulmai a kasar baki daya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button