Innalillahi kalli video yadda akayi garkuwa da Sadiya Haruna ita da kaninta

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un daya daga cikin masu Saida maganin Mata Dana maza sadiya haruna wanda Yar kasuwace Kowa yasanta indai kana bibiyar kafofin sada zumunta anyi garkuwa da ita a jiya.

Wani bidiyon da Sadiya Haruna tasaka tana cikin Kuka a Mota ta bayyana cewar an dauke kaninta Umar wasu daba’asan ko suwa wanene ba inda tace yanzu Haka batasan inda Umar din yake ba wato kaninta.

Saidai Bayan Bincike da akaita zuwayi ofishin Yan sandan Jahar Kano daga baya Wanda suka dauki Umar din sun bukaci cewar sadiya haruna suke nema Dan Haka Umar yakirata tazo tasamesu a inda suke, saidai Umar din Bai yadda da hakan ba.

Daga karshe dai sadiya haruna ta yanke shawarar takai kanta wajan mutanen domin ta kubutar da kaninta inda yanzu Haka sun sake kanin nata saidai har izuwa yanzu ba’asan inda sadiya haruna take ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button