IZZAR SO EPISODE 75 ORIGINAL
Kamae yadda muka Saba kawo muku cigaban Shirin izzar so duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare, yauma kamar kullum munkawo muku cigaban Shirin.
Idan baku mantaba a makonni biyu dasuka wuce izzar so an tsayane a Kashi na 74, inda matawalle da Umar Hashim Dakuma hajara, da nafisa suke ofis inda hajara take fado laifukan nafisa datakeyi acikin ma’aikata Wanda baidace ba.
Bayan dogon hutu da Shirin izzar so yatafi na tsawon makonni biyu domin inganta Shirin, yanzu Haka zaku iya kallon cigabansa a bidiyon dake Kasa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.