Wata Sabuwa kalli yadda haduwar Adam a zango, Umar m shariff da Abale takasance

Duk Wani makallacin Fina finan Hausa Yasan wanene Abale kasancewar yadda yasamu daukaka tun da aka fara haska Shirin a duniya.

Wani gajeran bidiyo kenan da akaga yadda gangamin mawaka tareda manyan jarumai sun hadu waje daya, inda suka sakama kansu (13*13 movement) saidai har izuwa yanzu Babu Wanda Yasan ma’anar wannan sunan dasuka sakama kansu.

Har Ila yau acikin bidiyon zakuga yadda jarumai Dakuma producer Abubakar Bashir maishadda suke tallan Shirin lamba, wanda Shirin barkwanci ne Kuma anakan nunasa a film house cinema dake Ado Bayero Mall.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button