Allah sarki Ali Nuhu ya taimakawa wata budurwa Mai awara da kudinta ya zube a Bakin hanya

Masha Allah akowani lokaci akan kawo abubuwa marasa kyau da jaruman kannywood sukeyi inda duk lokacin da jarumai sukayi wani abu maikyau ba’a cika bayyanasa ba.

Malam Ali na Shirin Kwanacasa’in ya wallafa wani dogon Rubutu a shafinsa na Instagram inda yake fadin cewar sun hadu da abokinsa ya fadamai wani abun alkairi da sarki Ali Nuhu yayi wanda bazai taba mantawa dashi ba.

Akwai lokacin da wata yarinya Mai Saida awara ta zubar da kudinta, inda Ali Nuhu yazo wucewa a gefen hanya yaga tana Kuka ya tsaya ya tambayeta meyasa take kuka, tace kudin awarartane ya zube anan take Ali Nuhu yaciro kudi masu yawan gaske ya bata yakuma ce mata tadaina Kuka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button