Allah sarki wata makaranta tacanja sunanta zuwa sunan marigayiya Hanifa da aka Kashe

Idan baku mantaba a makonni biyu dasuka wuce ne dai aka samu rahoton Kashe karamar yarinya Hanifa bayan garkuwa da malaminta yayi na tsawon kwanaki arba’in dawani abu.

Inda aka Kama Abdulmalik Tanko tareda Wanda suka taimakamai wajan binne gawarta acikin Daya daga makarantar Abdulmalik Tanko inda tareda rakiyar Yan sanda akaje aka tono gawarta.

Ayaune mukaci Karo da wani bidiyon baban Hanifa Yana godiya ga hukumar makarantar dasuka canja sunan makarantar izuwa sunanta wato (HANEEFA ABUBAKAR SCHOOL)

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button