Innalillahi kalli yadda asiri ya tonu akan rikicin Teemah makamashi da Sadiya Haruna

Wata babbar rigima Dake faruwa tsakanin jarumar kannywood Teemah makamashi da Sadiya Haruna tana cigaba da karuwa a inda Yanxu Haka dai wani sautin muryar Teemah makamashi kenan take zayyano wasu bayanai Kan abubuwan dasuke Faruwa.

Tun asali dai teemah makamashi da Sadiya Haruna kawayen junane kamar a shekarun baya, inda daga baya Suka samu matsala tsakaninsu wanda haryayi sanadiyyar rabuwar zumuncin dake tsakaninsu.

Saidai a wannan Makon wani alamari ya faru da Sadiya Haruna inda, akaso kamata Amman ba’a samu narar hakan ba saidai ankama kaninta antafi dashi, wanda daga baya sadiya haruna takai kanta domin ta ceto kanin nata daga halin days shiga.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button