Innalillahi kalli yadda wani Saurayi yake sawa Yan mata suna Masa kiss sabida tiktok
Kamar yadda masu bibiyar shafin tiktok suka sani, tiktok dai yazama wani waje Wanda samari da Yan Mata suke baje kolinsu, Kowa yakeyin abinda yaga Dama.
Wani sabon salon bidiyo dawani Saurayi yakeyi a shafinsa na tiktok inda shine yafara fitowa da irin wannan bidiyon a arewacin najeriya.
Yadda wannan Saurayi yakeyi shine zai tare mace acikin makaranta kokuma wajan Shakatawa inda zaiyi Mata wasu tambayoyi Bayan tagama amsawa zaice mata to tazaba zatayimai abu guda biyu shine (kiss ko Mari) hakan na nufin ko kiyimai kiss kokuma kiyimai Mari acikin biyu Dole ki zabi daya.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.