Allah sarki kalli yadda wani sabon video jarumar kannywood Rahama Sadau yacanjata gaba daya

Daya daga cikin manyan jarumai Mata na masana’antar kannywood Rahama Sadau tasaki wash zafafan hotunanta a shafinta na Instagram acikin wannan Makon daya wuce.

Saidai bayyanar hotunan jaruma Rahama Sadau yasa masoyan jarumar sunfara korafi Kan irin salon yadda jarumar take daukan hotunan dabasu daceba acewarsu yakamata ace jarumar tadaina daukan hotunan dasuke fito da tsaraicin jikinta.

Idan baku mantaba dai a shekarar data gaba jaruma Rahama Sadau an dakatar da ita daga fitowa acikin Fina finan Hausa sakamakon wata shigar Banza datayi wanda hakan ya fidda tsaraicinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button