Allah sarki Sadiq sani Sadiq yace zaisa abi masa hakkinsa akan Wanda yakaisa kotu domin ya Bata masa suna

Masu bibiyar shafinmu na Arewajoint idan baku mantaba dai a Makon daya wucene muka samu rahoton yadda wani matashin producer Aliyu yakai karar jarumin Shirya Fina finan kannywood Sadiq Sani Sadiq kotu domin karbar Masa hakkinsa awajan jarumin.

Inda rahotonni Suka Bayyana cewar producer yabawa Sadiq Sani Sadiq (advance na N100,000) na kudin wani aiki dazaiyi masa inda daga bisani baiyi aikinba Kuma baidawo Masa da kudinsa ba.

Inda wannan labarin ya matukar janyo cece kuce a shafukan sada zumunta kasancewar yadda mutane suke ganin Sadiq Sani Sadiq bazai iya cin kudin wani ba da har za’a kaisa Kara gaban kotu.

Saidai cikin tattaunawa da akayi da Sadiq Sani Sadiq ya bayyana yadda asalin maganar take tundaga farko Haka zalika ya bayyana cewar babu wanda yakai mai takardar sammaci kotu, sannan zaibi hakkinsa Kan batamai suna da wannan producer yayi a idon duniya, gadai cikakken sautin muryar jarumin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button