Kalli cikakken video Yadda aka sake gurfanar da Abdulmalik Tanko Wanda ya Kashe Hanifa Yakuma binne gawarta

Kamar yadda Muka kawo muku rahoton yadda akayi Zaman kotu na farko inda bazan Zaman farko alkali ya daga Shari’ar zuwa ranar 2/02/2022 wanda takasance yau kenan.

Abdulmalik Tanko dai ana zarginsa shida matarsa Dakuma wani abokinsa wajan yin garkuwa da Hanifa tareda neman kudin fansa daga wajan iyayenta, inda daga baya Kuma ya kasheta yakai gawarta izuwa daya daga cikin makarantarsa ya binneta awajan.

Inda wannan lamarin dai ya matukar tayarwa da alumma hankali bisa irin wannan rashin Imanin da malami yayiwa dalibarsa, bayan Zaman kotu a yau 2/02/2022, Yanxu Haka dai alkali yasake daga Shari’ar izuwa ranar 8/02/2022 domin dawowa acigaba da Shari’ar.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button