Rikicin Teemah Makamashi da Sadiya Haruna chizo Germany yashiga hannun Fati slow

Idan Mai saurare Yana bibiyar kafar sada zumunta zaiga yadda Rikici ya faru Tsakanin Jarumar kannywood Teemah Makamashi da Sadiya Haruna a kwanakin baya.

Tsohuwar jarumar kannywood Fati slow tashiga cikin Rigimar inda ta karyata chizo one Germany tareda cemai Shi munafikine Kuma shima Yana daya daga cikin masu hada Teemah Makamashi da Sadiya Haruna fada.

Fatee slow ta bayyana cewar chizo Yana danganta Rigimar Dake tsakaninTeemah Makamashi da Sadiya Haruna izuwa Kan tsohon jarumin kannywood Isa A Isa Kan abinda ya faru Tsakaninsa da Sadiya Haruna a shekarun baya dasuka wuce.

Gadai cikakken videon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button