Wata Sabuwa jarumar kannywood Teemah makamashi tasake zazzafan video daya girgiza kannywood

Daya daga cikin manyan jarumai Mata na masana’antar kannywood Teemah makamashi tasake sabon video ta a shafinta na sada zumunta inda akaga jarumar tayi Shiga irinta Yan Mata.

Kasancewar yadda jarumai da wandama ba jarumai ba idan sabuwar wakar Hausa tafito Kowa yake hawanta domin yayi bidiyo yasaka a shafinsa na tiktok hakanne ya faru da jarumar domin kuwa wata sabuwar wakar film din “Lamba” jarumar ta hau cikin nishadi da walwala.

A gefe guda Kuma wasu suna ganin Sabida yadda abokiyar fadanta sadiya haruna take cikin wani Tashin hankali hakan yasa jarumar tasake wannan sabon bidiyon nata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button