Allah sarki kalli yadda sabon video jaruma Maryam Yahaya tareda kannenta ya dauki hankulan mutane

Daya daga cikin jarumai mata na masana’antar kannywood Maryam yahaya tasake wasu zafafan hotunanta tareda kannenta wanda suka dauka acikin harbar gidansu.

Maryam yahaya dai Masha Allah tasamu lafiya kamar yadda abokan sana’arta da masoyanta sukaita yimata addu’ar Allah ubangiji yabata lafiya akan doguwar jinyar datayi fama dashi a watannin baya.

Yanxu dai Haka jarumar tafara sakin sababbin hotunanta da video ta a shafinta na tiktok duk da kuwa wasu daga cikin masoyanta suna nuna Mata hakan baidace ba yakamata ta nutsu ta Fitar da miji tayi Aurenta, amman jarumar bata taba tanka musu ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button